Hausa Musics

MUSIC:Abdul D One -Zo kiji

Abdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “zo kiji“. Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki wadanda suke da iyalina yakamata ace sun saurari wannan waka saboda ta bada ma’ana matuka.MUSIC : Abdul D One - zo kiji

Zo kiji waka ce ta masoya wanda zakuji yadda fasihin mawakin yayi baitoci sosai masu gamsarwa.

Abdul D One mawaki ne da yayi fice a wajen wakokin soyayya.

Zaka iya sauraran wannan waka kuma saukarwa a wayoyinku.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button