Labarai

Prof Mansur Sokoto yayi Martani mai zafi ga wanda na Kashe bawan Allah da suna zagin Annabi s.a.w

A yau din nan wani mummunan al’amari ya faru a cikin birnin jihar Sakkwato inda wasu fusatattun matasa na kashe wani bawan Allah da sunan yayi zagi ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad s.a.w asalima ba haka bane.

Inda babban shehin malamin yayi martani mai zafi game da wanda sunka yi wannan aika aikar inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta kamar haka.

Abinda ya faru a Sokoto yau abin takaici ne matuka. Jahilai suna bukatar karatu, Malamai suna bukatar hikima wajen karantar da su, Hukuma tana bukatar jajircewa wajen hana mutane daukar doka a hannu.

~ Prof. Mansur Sokoto

Prof Mansur Sokoto yayi Martani mai zafi ga wanda na Kashe bawan Allah da suna zagin Annabi s.a.w

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button