Hausa Musics
MUSIC : Ado Gwanja – Dagwas Ft kawu Dan sarki
Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Dagwas’.
Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan Iye itama zakuji yadda ya waketa.
Wakar Dagwas waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.