Labarai

Wacce Tafi Kowa Kyau A Jahar Kano (kalli Hotuna)

Advertisment

gasar da akayi ta zaben wacce tafi kowa kyau a nigeria Wannan macen  da kuke gani mai suna aisha ahmad ita ce wacce ta wakichi kyawawan yammatan jihar kano a gasar zaben sarauniyar kyau ta qasa

Kafin ta samu damar kaiwa matakin kasa saida aka tantance ta a cikin mata sama da guda hamsin sannan ta zama zakarar da zata iya shiga matakin gasar na kasa
Wanda akayi a jihar lagos da kaduna

A yanzu aisha ahmad itace keda mukamin miss kano ma’ana wadda tafi kowacce mace kyau a jihar kano

Masu karatu ko me zaku iya cewa akan wannan rahoto sai munji daga gareku

Rahoto daga Shaikh Farouq Abdullahi Tukuntawa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button