Labarai

BIDIYO : Gani ya kori Ji bayyanin Na Kisan Gillar Da Akayiwa Usman Da Sunan Ya Zagi Annabi A Sokoto

Gani ya koriji daga kasuwar Mahauta inda aka kashe Malam Usman Allah ya gafarta masa a Sokoto

Tun jiya mun kawo muku tattauanawar da ankayi da wani cikin sautin Murya inda anka bada labari yadda abunya faru har wasu fusatattun matasa sunka kashe wannan bawan Allah wanda bisani baiyi wannan zagin da ake cewa yayi ba.BIDIYO : Gani ya kori Ji bayyanin Na Kisan Gillar Da Akayiwa Usman Da Sunan Ya Zagi Annabi A Sokoto

A nan shine munka samu ɗaya daga cikin malaman jihar Sokoto malam sanusi Abubakar assadus sunnah yaje har kasuwar da wnanan bawan Allah malam usman yake sana’a domin tabbatar da abinda ya faru.

Zakuji irin yadda wannan bayan Allah ya samu shedu cewa bai zagi Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad s.a.w ba daga da cikin wadanda anka zanta da su kuma abokin sana’ar yana cewa.

“A kirji wani ya fara yanka nai da wuka sai nicce kaga wadda aka wa gudu shima yaje ya dauki tashi wuka , waɗan da sunkayi masa wannan aika aikar basu da alaka da zuwa makaranta wasu ma ko sallah basuyi.

Dan Babu nagari guda gada cikinsu wadanda suke daura layu sun isa su kashe mutum suce sunyi jihadi har ni sai da sunka jefa nidai bance komai da niga abun yayi yawa nayi gudu shima yayi gudu amma sai da suka kamo shi.”.

Ga cikakken bayyani nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button