Labarai
Bidiyo : Babbar Magana ! Aisha Idris Bahaushiya musulma Ta Fito Tana Goyon Bayan Shugaban kasar faransa
Babbar Magana ! Aisha Idris Bahaushiya musulma Ta Fito Tana Goyon Bayan Shugaban kasar faransa
A’uzubillahi wannan wani irin iskanci ko wawanci ko jahilci ga wannan yarinya na nuna goyon bayan wannan mutum.
Zakuji daga bakinta wanda abun Allah wadai ne na wannan yarinya tana abin a yaba akan masana’antar Kannywood amma yanzu kam komai ya lallace.
Ga bidiyon nan kasa.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



