Aisha Humaira Dan Allah kiyi Hakuri – cewar Dr.Hussaini kano


Dr hussaini wani matashin malami ne da ya furta kalamai masu tsauri akan jaruma Aisha Humaira inda tayi magana akan yan uwata mata da su daina ciko, ai fa nan ne shi kuma ya dauko littafai ya dora yana rantsuwa cewa mazinaciya ce ga kadan daga cikin abinda ya furta.
“Billahilazi la’illah illahuwa wannan yarinyar yan siyasar da take bi wallahi suna zina da ita inaso itama ta fito tayi rantsuwa duniya tayi adalci wannan yaudara ce suna nunawa duniya su nagari ne.
Kuma tattatun yan iska ne billahihil azim duk uban da yabar yarsa tana yawo irin wannan sai Allah ya tambaye shi ranar alkiyama, idan wannan yarinyar sheri na mata ko kuma bata zina munina ce kamila ce na jefe ta da wannan Allah kayimin mummunan hisabi a kaina.
Idan kuma wannan yarinyar ba mazinaciya ce tasan da namiji karya kike kice bakisan dan namiji ba ki sani duniya ce take sauraronki.”
To shine yanzu wani yazo ya shiga tsakani yahi sulhu har ya samu nasara yayi bidiyo na baiwa ita jaruamar hakura kamar yadda zaku gani gashi nan mun dora zaku iya saurarawa.





