Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihin Rajiun ! Zindikin Yaron Da Ya Zagi Fiyayyen Halitta A Sokoto Auzubillahi

A yau din nan munka samu wannan mumman labari wanda ake neman taimakon alumma da su shiga neman wannan zindiki wanda Matashi dan gwagwarmaya a fagen daawa Jamilu Sani Rarah ya wallafa a shafinsa kamar haka

Wannan yaron yayi aika aikarda Zata kara jefa Arewa Cikin Bala’i

Jama’a Wannan Yaron Sunansa Isma’il Sani Isa Bayanai sun nuna yana Zaune a Gobirawa Sokoto, Sai dai mun binciki wasu Sunce basu sanshi ba.

Don Girman Allah Duk Inda ka ganshi Kayi Gaugawar Kamashi ka bada shi ga Jami’an Tsaro Sannan Ka Tuntubemu Ka gaya mana.

A’uzubillahi Min Zalik Wannan Zindikin Yaron Ya zagi Fiyayyen Halitta a Shafinsa na Facebook da sunan wai ya nemi taimakon wasu sama masa aiki sunki Shine yayi Zagi ga Fiyayyen Halitta. Innalillahi wa Inna Ilaihin rajiun.

Don Allah Ku Yada photonnan nashi da Rubutunnan Kuma Muna Kira ga Duk Wanda yasan Inda zaa sameshi ya Gaggauta gaya mana Don Allah.

Jamilu Sani Rarah Sokoto”

Rubutun da wannan zindiki ya wallafa a shafinsa kenan

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button