Labarai
YANZU-YANZU: Gwamnatin Tarayya Ta Soke Ranar Rubuta Jarabawar WAEC Da Sauransu
Advertisment
Ministan Ilmi, Adamu Adamu wanda ya bayyana hakan a yayin wani taro, ya kara da cewa yanzu ba lokaci ne na bude makarantu ba duba da halin da ake ciki, don haka ya kamata a soke batun bude makarantun domin kare lafiyar yara.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com