Kannywood

Wata sabuwa ! Anya ba Ahlul- Kitabi “Kirista n ko Bayahudiya zan Aura ba – cewar Adam A Zango

Babban jarumi @Adam A Zango ya nemi shawarar mabiyansa a shafin Instagram, ko ya auri Ahlul-Kitab?Wata sabuwa ! Anya ba Ahlul- Kitabi "Kirista n ko Bayahudiya zan Aura ba - cewar Adam A Zango

Biyobayan mutuwar auren shi a karo na shida, wanda ada yayi ikirarin bazai kara aure ba, amma yanzu sai wannan tunani yazo mishi.

Ya kuke gani ya gwada auren Krista ko Bayahudiya?Wata sabuwa ! Anya ba Ahlul- Kitabi "Kirista n ko Bayahudiya zan Aura ba - cewar Adam A Zango

Shafin hausaloaded ya tattaro martanin da mutane sunka yi a karkashin wannan posting din.

@realabmaishadda:Baba Ado 

@jafarnasirnasiha cewa yake : @realabmaishadda oga ka fada masa yace bazai Kara aureba Kuma har BBC saida tai posting ya kamata ya zama me magana daya yayi hakuri tunda ya fara tafiya ya kwana biyu

Ya kamata ya zama me kamewa me mgn daya @baba ado @adam_a_zango

@sayddah_nana_souwaiba:@realabmaishadda gani musulunci ni yazu muyi aure na sakani da allah mai shadda kaga yamishi inya shirya yazu muyi ?

@ruqqyy : (Shawara)idan xakayi aure kadena bin kyau,kanemi mai shekaru da dan dama ba yarinya ba,kuma kanemi mai ilimin addini,mai ilimin addini tasan yadda ake tafiyar da miji wannan shine shawarata.

@hibban5424 : @ruqqyy_beeb me addini faa kikace  antina me addini zata aureshi ne kadai idan ya canza ko ya yarda zai canza sana ar da yakeyi Kuma ya Dena duk wata kalar mu amalar da yakeyi da sauran matan da ba muharramansa ba matsalar celebrities na family issues Yan film ko mawaka itace su suna so matan su kare kansu daga sauran Maza sannan su tsare musu kishin su Amma su basa tsarewa matar wannan hakkin ka dauki hoto da wasu matan a hotel rooms maybe ko wasu location din ka posta pictures din akan social media handle Dinka matarka ta Gani Yaya kike zaton zataji ko zata dauki Abun Babu wata wacce ta fahimci addini da zata auri Dan film ko mawaki bari na fito Miki a mutum shawarar da yayi da zuciyarsa kawai itace dai dai ya auri ahlil kitabin shi hankalinsa a kwance Ina bayanka zango.

@husaini_ali”official : Wallahi itama sakinta zakai! Itafa mace duk Wanda kaga yariketa a ko Ina a duniya a matsayin matar Aure, musulmi ko kafiri sai da yahada da hakuri…. In bahakaba Auri-Saki…. Afuwan Prince it’s fact and truth.

@maimuna5273 : Inada magana,nace mezehana kagwadani dakuwa mutu karaba takalmin kaza duk rintsi dukwuya wlh anatare.

@madam_korede: Toh wai bamu gama magana ba

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button