Kannywood

Allah yayiwa ‘ya’yan jarumi Alh balarabe jaji su hudu rasuwa lokaci daya

Allahu Akbar tabbas wannan jarabawa ce da Allah yake jarabtar bayinsa a kowa ce hanya a yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari daga shafin hausa film production company sun ruwaito cewa wani al’amari ya samu a gidan uba kuma jarumin masana’antar shirya fina finai na kannywood Alh balarabe jaji.Allah yayiwa 'ya'yan jarumi Alh balarabe jaji su hudu rasuwa lokaci daya
Innalillahi wa innailaihiraji’un!. ALLAH YA JARRABI ALH. BALARABE JAJI da mutuwar ‘ya ‘yansa guda huɗu sanadiyyar hadarin mota daga Kaduna zuwa Jaji, Muna musu addu’a Allah yajikansu da rahama ya kyauta makwanci Amin.
Mahaifin su, kuma Alh. Balarabe Jaji, mahaifiyar su da yan uwansu Allah ya basu hakuri da juriya na rashin waɗan nan ‘ya’ya nasu , Allah ya san zaka iya daukar jarrabawan da ya maka dan haka kayi hakuri, idan kayi Kanada riba mai girma a ranar gobe kiyama, Allah yasa muyi kyakkyawan ƙarshe Amin.”Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button