Hausa Hip Hop
MUSIC : Gamoskid – Mai Ganga
Albishirinku Ma’abota ziyarar wannan shafin a yau munzo muku da sabon fashinin matashin mawaki wanda za’a gabatar muku.
Mawaki Umar Maigamo mawakin hip hop wanda akafi sani da Gamoskid dan garin Kaduna nazo maku da waka ta mai suna (Mai Ganga) domin nasaka ku nishadi Maza da Mata nagode.
Wannan matashin mawakin akwai kafiya da fasa a cikin wakarsa wanda iya iya nasa kokari a cikin wannan sabuwa waka mai suna ‘Mai Ganga’