Kannywood
Ayiriri : Ado Gwanja zai Angwance


Shahararren mawakin nan limamin mata ado Gwanja zai Angwance zuwa wannan sati da muke ciki
A ranar Juma’a, 21 ga Yuli, 2023, a Masallacin Juma’a da ke cikin Jami’ar Yusuf Maitama Sule (Northwest University), Kano. can ne za’a daura masa aure .
Majiyar hausalaoaded ta samu wannan katin gayyatar mutane zuwa daurin aure daga shafin kannywood empire da amaryasa maryam Zubair Muhammad paki.
A madadin CEO hausalaoaded da mabiyata suna taya Ado Gwanja murna Allah yasa ayi lafiya ya bada zama lafiya. ita kuma tsohuwar matarsa Allah ya bata miji Nagari.