Kannywood

Bayan sakin murja kunya ta saki zazafan bidiyo

Murja Ibrahim Kunya wadda tayi shura a shafukan sada zumunta musamman ma shafin nan na Tiktok, jarumar Tiktok din an damke ta ne a sanadiyar wasu bidiyoyi data saki tana zage-zage hakan ne yasa hukumar majalisar Malaman Kano suka saka aka damko ta.Bayan sakin murja kunya ta saki zazafan bidiyo

Sai dai bayan data shaki iskar yanci ne Murja tayi bayani akan yadda akayi aka kamata ta,ta fadi cewa Idris Mai Wushirya ne ya riketa da Waya har aka zo akayi ram da ita,sai dai masoyan mai rikicin gangan din sun Bukaci da ta kara yin bayani akan abunda take nufi.

Daga karshe tayi nadamar abunda ta aikata sannan ta fasa birthday din nata da aka shirya yi ana dab da kamata.

Ga bidiyon ku kalla anan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button