Labarai

Shagalin bikin Daddy Hikima mai taken Nurse Day ya dauki hankalin mutane

Kalli Yadda gudanar da Shagali na Karshe daya dauki Hankalin Mutane a bikin Daddy Hikima Abale. “Nurses day”

An gabatar da Shagali na Karshe daya dauki Hankalin Mutane a bikin Adam Abdullahi Adam wanda akafi sani da Abale.Shagalin bikin Daddy Hikima mai taken  Nurse Day  ya dauki hankalin mutane

Kamar dai yadda kowa ya sani a ranar Juma’ar nan data gabata ne 27 ga watan January shekarar 2023 ne aka daura Auren Fitaccen jarumi a Masana’antar Kannywood watau Adam Abdullahi Adam.

Jaruman Kannywood da dama su samu hakartar wannan daurin Aure kuma sun nuna Kara wanda daga ciki akwai jarumi Adam Zango, Abubakar Bashir Maishadda, Yakubu Mohammad da Sauran su.

Bayan anyi duk Shagulgulan biki an gama sai kuma aka Gabatar da wani Shagalin na musamman wanda ya dauki Hankulan Mutane duba abune wanda ba’a saba yin irinsa ba watau “Nurses day”

An hango ango Abale acikin shiga irinta Ma’aikatan kiwon lafia duk da cewa dama Aikinsa ne amma abun yaja Hankalin Mutane.

Ga Vedio yadda Shagalin ya kasance nan kamar haka.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button