Kannywood
Hirar murya kunya yar tiktok a hannun yan sanda
Murja Ibrahim Kunya a hirar da ankayi da ita Yar Tiktok Da Shugaban Hukumar Yan Sanda Jihar Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa, Daga Karshe Dai Murja Ta Magantu Kan Asalin Dalilin Da Yasa Yan Sanda Suyi Ram Da Ita.
Murja kunya Ta Shiga Hannun Hukumar Yan Sandan Na Jihar Kano, Inda Ake Zargin Murja Ibrahim Din Da Cin Kai. Zuwa Yanzun Dai Hukumar Yan Sandan Jihar Kano Sun Bukaci A Fara Duba Kwakwalwar Murjan Ganin Irin Haukar Ta Takeyi.
Murjan Itama Tayi Bayani, Ku Kalli Bidiyon Nan Domin Jin Yadda A Kaya.