Politics Musics
MUSIC – Mawakan Hausa – Katin Zabe Na
Wakar Katin zaben waka wanda gagangamin mawakan hausa wanda sunkayiwa suna “Katin zabe na”.
Katin zabe na waka ce da sunkayi domin fadawa al’umma zaben raayinsu domin su kauta duk wani jagora da basu so domin shine yancinka.
Katin zabena yayi ganganmin mawaka sosai a cikinsa kamar su
Alan waka
Ado Gwanja
Rarara
Baban chinedu
Hussaini Danko
Da dai sauransu zaku iya saukar da wakar kai tsaye.