Politics Musics
MUSIC : Dauda kahutu Rarara – Masu Gudu su Gudu (Nuhu Ribadu)
Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Nuhu Ribadu
Rarara ya baiwa wannan waka suna “Masu Gudu su Gudu Nuhu Ribadu ” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.
Rarara ya fitar da wannan waka ne saboda bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan takarar jam’iyyar Apc.
Yayi wnanan wakar ne bayan dawowar zaɓaɓɓen shugaban kasa Bola Ahmed tinubu.