Politics Musics
Dauda Kahuta Rarara – Basaraken Gwamna


Advertisment
Dauda kahutu Rarara ya fitar da sabuwa wakar dan takarar Gwamnan A karkashin jam’iyyar Apc.
Rarara ya mawaki ne da yayi fice sosai a wajen wakokin siyasa ba sai an fada muku duba da irin yadda yake rera wakokinsa.
Wannan wakar mai suna Dikko Radda zakuji irin yadda yayi baitoci sosai a cikinta duba da mawakin daman yayi fice.


Zaku iya sauraren wannan wakar kai tsaye ko kuyi Amfani da alamar Download Mp3 dake kasa domin saukar da wakar.