Politics Musics
Audio:- Buhari Shugaba Tsoho Na Gari ” I Sport Baba Buhari Da Osibanjo “
Advertisment
Saukar da sabuwar wakar shugaba muhammadu buhari da mataimakinsa osibanjo wanda ya rera wannan wakar shine Tijjani Jadda Garko wanda matashin mai waka ne saboda wanda a gaskia Shima yayi yabo sosai akan yadda baba buhari yake tafiyar da mulkinsa.
Sunan wannan wakar Buhari Shugaba Tsoho Na Gari ” I Sport Baba Buhari Da Osibanjo “
Da kuma manunfofi da nasarori da shugaba muhammadu buhari ya samu a mulkinsa da mataimakinsa osinbajo. Sanin kowa ne cewa a mulkin baba buhari an samu cigaba fiye da ake zato musamman gefen ‘yan ta’adda da tsaro na kasa da kuma tattalin arziki.
Download and enjoy……….
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com