Hausa Musics
MUSIC: Fati Musa – Rayuwa
Fatima Musa wanda tayi rera wakar Rayuwa tana faruwa wuce kawai take kamar ba’a yi ba wannan wakar tayi matukar kokari sosai wajen rera ta.
Fatima Musa itace mace ta farko da ta rera waka wandda har manya mutane suka saurareta duba da irin yadda wakar ta tsaru babu wani kalaman da basu dace ba.
Rayuwa waka ce da take dauke da fadakarwa da Wa’azantarwa irin na zamani a cikin wannan kudin wakar sosai a cikin.
Rayuwa tana faruwa wuce take kamar ba’a yi ba tabbas akwai darussa sosai a cikinta.