Politics Musics

[MUSIC] sabuwar Wakar Ado Isah Gwanja Mai Taken:kwankwasawa kowa Ya Je Shirya Ya Fito 2019

Saukar da wakar Ado Gwanja mai taken :kwankwasiyya. 2017.
wannan waka dae yayi tane domin shima ya nuna goyon bayyansa a kan yadda suke kaunar kwankwasiyya amana.Idan bazaku manta sadiq zazzabi yayi waka mai taken:”maza bayanka babu kowa a gabanka Rabiu musa kwankwaso kai ne babbansu kafi karfin makiyanka”.sanadiyyar wanannan waka ce dae anka kai shi gidan kaso.sai kuma daga bayya shi ma ,shahararren mawakin nan wato Adamu dauda kahuta rarara yayi tashi mai taken:”Ana ta cece kuce kano ta ganduje ce” sanadiyar wannan waka shi kuma anka kona masa Gida da ke cikin birnin kano.
To yanxu kwatsam kawae sai naga wananann waka ta Ado gwanja shima yayi ta nuna goyon bayyan ga Dr. Engineer Rabiu musa kwankwaso.
Domin saukar da wannan waka sai ka latsa nan.

                           Download Audio Here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button