Politics Musics
MUSIC :Sabuwa wakar Rarara – Daga Sama Har Kasa
Advertisment
Sabuwa wakar shahararren mawakin sisayar nijeriya dauda kahutu rarara mai suna “Daga sama har kasa” wanda tana daga cikin wakokin da sunka gabatar kasit ga shugaba muhammadu buhari da yaje birnin kano ralin kamfen.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar :-
?Ka bani kida na isar da sakona , Daga sama har kasa.
?Ka sako inji buhari babana.
?Kai manomi taso in kana gona.
? Yan kasuwa ga sako inji ogana.
?ma’aikata ku taho ku fahimci zancena.
?Ga a kidar baba buhari jagora.
?Sak apc dan kauda rudani.
?Tun daga can kasa har sama in kun fahimceni.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com