Hausa Musics
MUSIC: Umar Mb – Abin Kauna
Advertisment


Mawaki umar Mb matashin mawaki ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ‘Abin Kauna’
Umar Mb Abin Kauna Ft Hairat Abdullahi waka ce da Umar mb yayi wanda zakuji irin yadda yayi kalamai masu armashi a cikinsa.
Umar Mb mawaki ne wanda bai neman dogon bayyani a wajenku domin kuwa yayi suna sosai a fagen wakokin soyayya.
Kuyi amfani da alamar Download mp3 domin saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3
Advertisment