Hausa Musics
MUSIC : Tijjani Gandu – Sarkin sanusi Ya Dawo


Advertisment
Sabuwa wakar Tijjani gandu wanda shine fitaccen wakar shahararren dan siyasar nan wato Dr.Rabiu musa Kwankwaso wanda shine yayi wakar Abba Gida Gida.
A yau ya sake dawowa da sabuwa waka mai suna “Sarki sanusi ya dawo” wanda yayiwa dan takarar gwamnan jihar Kano Abba kabir Yusuf wanda yake a ƙarƙashin jam’iyar NNPP mai alamar kwandon dadi ko muce mai kwandon kayan marmari.
A cikin wannna wakar mawakin ya nuna cewa mutane su fito domin lokaci yayi da su tunbuke su goriba da sunka lalata jihar kano.
Wakar dawowar sarkin sanusi lamido akan karagar mulki kuyi amfani da Download Mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.