Hausa Musics

MUSIC : Nazifi Asnanic – Oyoyo Abba Kanawa

Advertisment

Shahararren mawakin nan na siyasa da ke jihar kano Nazifi Asnanic wanda yake shima dan Kwankwasiyya ne.

Yayi sabuwa wakarsa mai suna kidan Amana Abba Gida Gida  wadda yayiwa zaɓaɓɓen gwamnan jihar kano Abba Gida Gida .

Abba Gida Gida yana da masoya yan fim da mawaka sosai a cikin masana’atar Kannywood.

Yayi wannan wakar ne domin taya Abba Gida Gida da masoyan Abba Gida Gida da jagororansu kwankwaso.

DOWNLOAD MP3

Related Articles
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button