Hausa Musics
MUSIC : Sababbin Wakoki Guda (4) Na Shamsudeen Etc
A yau na zo muku da wakokin fasihin mawakin wanda shima a gaskiya ya iya waka sosai kai sai dai ka saurara zaka gane zancen, sunan mawakin shine Shamsudeen etc ga wakokin kamar haka:-
1. Shamsudeen Etc – One Nation
2. Shamsudeen Etc – Barka da sallah
3. Shamsudeen Etc – wata rana sai Labari
4. shamsudeen Etc Barka da Sallah 2
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com