Hausa Musics

ALBUM : Farfesan Waka ~ Tsawan Dare

Suleman Farfesan waka yazo muku da wani album dinsa wanda yake kira da suna ‘Tsawan dare’ kalma tsawon dare kalma ce ta hausa wanda wannan kalma akwai bayyanai sosai a cikin ta.

Wanda zakuji irin yadda yayi wakoki sosai akan irin yadda halaye da rayuwar dan adam take tafiya duk a cikin wannan album dinsa wanda zakuji yadda yayi bayyani akan rayuwa da kuma kasarmu ta na Nigeria har da shugaban kasar ta Nigeria Muhammad Buhari, wanda ya nuna akwai sake.

Bari bazan tsaya na cikaku da surutu ba ku saurari wakokin domin ku fahimci abinda nake nufi.
1 . Farfesan waka ~ Da Sake Nigeria
DOWNLOAD MP3
2. Farfesan waka ~ Barayi Biyu
DOWNLOAD MP3
3. Farfesan waka ~ Duman Girke
DOWNLOAD MP3
4. Farfesan waka ~ Godiya
DOWNLOAD MP3
5. Farfesan waka ~ Ni’ima ukku
DOWNLOAD MP3
6. Farfesan waka ~ Mai Abin Fada
DOWNLOAD MP3
7 Farfesan waka ~ mecece Rayuwa
DOWNLOAD MP3
8. Farfesan waka ~ shugaban kasa
DOWNLOAD MP3
9. Farfesan waka ~ Tsawon Dare
DOWNLOAD MP3
10.Farfesan waka ~ Bakin zare
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button