Hausa Series Fim
Fati washa ta maye Gurbin Nafisat Abdullahi A LABARINA SERIES (bidiyo)
Advertisment
Bayan dauka dogon zango da ankayi na cewa shin wacece zata maye gurbin Nafisat Abdullahi a shirin LABARINA.
To yanzu kam an samu inda Fatima Abdullahi wanda ankafi sani da fati washa ta maye gurbin kamar yadda zaku gani a wajen daukar shirin.
Ga bidiyon nan sai ku kalla.
AdvertismentView this post on Instagram
View this post on Instagram