Labarai

Abin Al’ajabi :Jaririn da aka haifa da hannaye hudu da kafafu hudu (hotuna)

An bayyana wani jariri da aka haifa da hannu hudu da kafafu hudu a matsayin “abin al’ajabi na dabi’a” a Indiya.

An kuma kwatanta yaron da mutum mutumi mai siffar dabbobi da Allah hallita a cikin mutane.Hotunan yaron da aka haifa a karshen mako a Hardoi da ke arewacin kasar, an yada su a yanar gizo.jaridar LIB na ruwaitoAbin Al'ajabi :Jaririn da aka haifa da hannaye hudu da kafafu hudu (hotuna)

Yana nuna jaririn tare da ƙarin gaɓoɓi huɗu da ke manne a ciki.

Yaron yana da nauyin kilo 6.5 kuma an haife shi a Cibiyar Kiwon Lafiyar Jama’a ta Shahabad, a jihar Uttar Pradesh.Abin Al'ajabi :Jaririn da aka haifa da hannaye hudu da kafafu hudu (hotuna)

An garzaya da mahaifiyar jariri mai Kareena asibiti bayan ta yi fama da ciwon nakuda a ranar Asabar 2 ga watan Yuli, kuma ta haihu ba da jimawa ba.Abin Al'ajabi :Jaririn da aka haifa da hannaye hudu da kafafu hudu (hotuna)

Jama’a sun yi ta tururuwa domin ganin ta bayan labarin ya bazu a yankin kuma mazauna yankin sun kwatanta jaririyar da wata baiwar Allah mai kafafuwa da dama

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button