Labarai

Turkiyya Ta Kai Wa Musulmin Rohingya Tallafin Abinci

Advertisment

Yanzu haka musulmi ‘Yan gudun hijira na kabilar Rohingya na Burma wato Myanmar, sun Fara samun tallafi na tsaro da kuma kayan Agaji na abinci da wasu kayan more rayuwa Daga kasashe daban daban musamman kasar turkiya. muna addu’a Allah ya daukaka musulunci da musulmai,kuma ya karya kafurci da kafurai a duk inda suke a fadin duniya dun girman zatinka ya Allah Amin.

Daga sani Twoeffect Yawuri.

Sources:Rariya

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button