Labarai
Kalli kyawawan hotunan Diyar Attajiri Hauwa Ahmad Indimi zata Aure Dan Margayi Umar Yar ‘adua Tsohon shugaban kasa
Advertisment
Harka nan duk ta katsinawa ce shin miye shirin hakan Ahmad muhammad indimi ya auri diyar shugaban kasa muhammadu buhari wato zahra muhammadu buhari wanda shi dan tsohon shugaban kasa kuma margayi Allah ya jikansa yayi masa rahama wato umar musa yar adua zai auri diyar ahmad muhammad indimi mai suna hauwa muhammad indimi.
Wanda za’a wannan lalura ne a cikin kwanakin nan Allah yasa ayi lafiya a watse lafiya.Allah ya basu zama lafiya.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com