Hadiza Gabon tayi martani mai zafi akan wannan video
Fitacciyar jarumar masana’antar kannywood hadiza Aliyu Gabon tayi martani akan wani bidiyon gala da ake yawo da shi a shafukan sada zumunta.
Wanda a jikin bidiyon anka rubuta acilasu hadiza gabon wanda mai kama da ita ce amma ba ita bace.
Ga bidiyin nan kasa.
AdvertismentView this post on Instagram
Jarumar tayi wannan martanin a shafin sada zumunta inda tayi rubutu kamar haka:.
“Ni fa bana gala wannan video da ake yawo da a social media bani bace,dan Allah ku bar ni na ji da dayan karyan na ci kudin wani in nagama sai ku kawo wani karyan”.
Wanda tayi rubutu a kasar hoton da tayi rubutu cewa “Tunda dole kunyi sharrin to ku bari nagama da 1 mana.
Hausaloaded ta tattaro martanin mutane da sunkayi mata a kasan rubutun ta.
@sani_candy yana cewa
Allah sarki my g barsu da Wanda yayi su yayi ki Wanda baya bacci
@ummabamalli
Duk alamu ne na nasara…Kuma mara hankali ne kawai zega wannan vedio ya yarda kece..rabu dasu Allah na tareda ke
@aishatulhumaira
@adizatou in zakici Kudin Ma Ai 300k yayi kadan
Mutane wasu kamar dusa ce a cikin kansu Wlh
Ki share su kawai Duk Wanda Yace kece kawai ya dauka a hakan
@sayada_sadeeya_haruna
Idan social media ne komai ma zakiji just forget about them and move on with ur life nagaba yayi gaba
@mufeeda_rasheed1
Subhanallahi wlh nima anna ta turo min
Toh fa,ayi jara,ana Post mai ma, ana,sabo da gudun zarge zarge