Kebura Ta tafi : fatee slow ta yi sabuwar dalleliyar mota
Tsohuwar Jarumar Kannywood, Fati Slow ta yi sabuwar farar mota kamar yadda Mansura Isa ta wallafa bidiyon a shafinta na Instagram.
Kamar yadda ta bayyana a bidiyon ta gabatar wa Fati slow sabuwar motar ne inda ta rufe mata idanu alamu ta mata bazata.LH na ruwaito
Bayan ta bude mata ido ne ta runtuma a guje har wurin motar inda ta shiga cike fa farinciki.
Mansura Isa ta kara da rubutawa karkashin bidiyon:
View this post on Instagram
Martanin mutane akan wannan abun alkhairi da fatee slow na samu
“Ina taya ki murna Fati Slow da yin sabuwar motarki. Wasu na nan tafe. Allah ya kawo wacce ta fi wannan.”
Nan da nan mutane suka fara yi mata fatan alkhairi a bangaren tsokaci da ke karkashin wallafar.
Jaruma Hafsat Idris ta ce:
“Ina yi mata barka.”
Mubarakshehubarau ya ce:
“Masha Allah Yanzu kam babu labarin kebura koh?.”
Nusaibaafrah ta ce:
“Masha Allah ameen. Ke kam Allah ya saka miki da alkhairi. Wlh kin zama wani abu a rayuwarta, Allah ya biyaki.”
Official_maryam_zaki tace:
ALLAH ya sanya alkhairi Ford focus This car remind me of my late dad His fav car
Official Abdulazizdan small yana cewa
Congratulation manyaaa su @fatee_slow Allah ya Sanya Alkhairi