Kannywood

Sanadiyyar rasuwar jarumi Abdulwahab Awarwasa

Sanadiyyar Rasuwar Jarumi Abdulwahab Awarwasa
Sanadiyyar Rasuwar Jarumi Abdulwahab Awarwasa

Da yammacin Ranar litinin 23 ga watan Junairu 2023 Allah ya yiwa jarumi kuma furodusa a masana’antar Kannywood, Abdulwahab Awarwasa rasuwa.

Ya rasu ne a Garin Jos Bayan Yayi fama da rashin lafiya, kamar yadda Majiarmu ta samu labari daga shafin hausamini.

Wata majiya da ke kusa da shi ta bayyana cewa ciwon nasa ya dade yana tafiya, domin bayan an yi masa jinya a Kano, daga bisani maigidan nasa ya kai shi Jos domin yi masa magani.

Abdulwahab awarwasa jarumi ne da yayi fice sosai cikin wasu shiri mai dogon zango.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button