Politics Musics

VIDEO + AUDIO: Sarkin waka – Sai Mun Bata wuta Atiku Abubakar

 

Sabuwa wakar Atiku Abubakar wanda yayiwa dan takarar jam’iyar PDP ta shugaban kasa mai taken. “sai mun bata wuta Atiku Abubakar”.

Wannan wakar ta sai mun baata wuta wadda yake nufi sai sun baiwa Jam’iyar Apc wuta a ranar zaben 2023 mai zuwa in sha Allah.

Wakar akwai video akwai Audio duk a cikinta wanda zaku iya saurare kuma ku saukar a wayoyin ku.

 
 
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button