Kannywood
Madalla: Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Yahaya Tana Tallar wani Kamfani
Advertisment
Jaruma maryam yahaya tayi hotuna da ke nuna tana talla aka kamfanin mudassir wanda shidai wannan mai kudi yana da kanti kanti manya manya a cikin jahar Kano da makwatansu wato jahar kaduna.
Wanda har waka saida sarkin wakar san kano nazir m ahmad yayi masa waka.
Wanda duk ma’abucin kallon arewa 24 ko sauran tasho shi zaiga ana nuna kanti mudassir.
A madadin shafin Hausaloaded.com da maziyarttansa na mishi fatan alkhairi.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com