Hausa Musics

MUSIC : Gamayyar Mawaka – 13×13

 

Hadakar mawakan arewa wandanda sunka haka kawunansu wanda sunkayi suna a wajen wakokin soyayya da na siyasa.

Waka mai suna 13x 13 wanda rarara shine shugaban tafiyar ma’ana president yayinda adam a zango shine mataimakin shugaban tafiyar.

Wanda akwai mawaka da yan fim sosai wanda a gefen masu shirya finafinai bashir mai shadda shine sakataren tafiyar wanda ya nuna wa duniya shi ɗan 13 ne domin daurin aurensa 13 ga wata ankayi kuma yayiwa matarsa lefe akwati goma sha ukku.

A cikin Wannan wakar 13×13 zakuji manufofin kungiyar.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button