Hausa Musics

Abdul D One – Dogon Nazari

Advertisment

Abdul D One Nabeela AlbumIna ma’abota sauraren wakokin soyayya na mawaki Abdul D One To ga wata sabuwa mai taken  Dogon Nazari wadda ya saki Album dinsa a wannan shekarar ta 2021.
wannan waka dai mai taken Dogon Nazari an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul D One mai taken Nabeela Album 2021 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.
Domin saukar da wannan waka mai taken Dogon Nazari  sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button