Hausa Musics

MUSIC : Hadakar Mawaka – Matsalar Tsaro

 

Hadakar mawakan arewa wandanda sunka haka kawunansu wanda sunkayi suna a wajen wakokin soyayya da na siyasa.

Waka mai suna ” Matsalar tsaro wanda rarara shine shugaban tafiyar ma’ana president yayinda adam a zango shine mataimakin shugaban tafiyar.

Wanda akwai mawaka da yan fim sosai wanda a gefen masu shirya finafinai bashir mai shadda shine sakataren tafiyar wanda ya nuna wa duniya shi ɗan 13 ne domin daurin aurensa 13 ga wata ankayi kuma yayiwa matarsa lefe akwati goma sha ukku.

Wannan wakar ta matsalar tsaro waka ce da suke fadin matsalolin kasar nan wanda ba’a cewa komai amma sai kun saurara zaku gane zancen.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button