Hausa Musics
MUSIC : Abdul Smart – Akwai Amana
Advertisment
Sabuwa wakar Matashin mawakin nan Abdul Smart wanda ya dawo bakin aiki.
Abdul Smart matashi ne da yayi fice sosai a wajen wakoki sosai inda shima ya taka rawar gani.


Abdul smart ya zo da sabuwa wakarsa da suna akwai amana.
Akwai Amana waka ce da fasihin mawakin yayi kokari sosai wajen rera wannan waka.







