Labarai
[Bidiyo ] A Duk Wata Ina Gwajin HIV saboda Na Auri Mazinaci cewar Matar Aure
Zakuji irin yadda tayi bayyanin cewa wata tace tana neman asibiti da duk wata sai tace tayi gwaji hiv domin kuwa mai gidanta mazinaci ne ta fahimci wannan ga mijinta.
Akwai wata kuma da tayi mata bayyanin cewa mijinta idan za’a bincika yan matan unguwarsu da wuya a samu wadda basuyi lalata da tare ba.
A cikin wannan bidiyo zakuji abubuwan al’ajabi sosai a ciki irin yadda mazajensu ke musguna musu wajen ko oho da su kawai rayuwarsu suyi zina da matan waje.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla ku saurara.