Tallar Sabon Film Din Turanci Na Ali Nuhu Mai Suna “Amina” A Netflix


Na Duniya Ya Dauki Nauyi Waton NextFlix Kamar Yanda Kunkasani Kamfanin Netflix Ya Shahara A Duniya
Wajen Shirya Fina Finai A Kowace Kasa A duniya Kala Daban Daban Daban Duka Dacewan Wannan Bashine Films
Dinsu Na Farko a Nigeria Domin Kwanan Baya Sun Fitarda Wani Shirin Su Da sunkayi a Nigerian Mai Suna Namaste Wahala Inda Sunka Surka Harda Wasu Manyan Jaruman India Waton Bollywood

Wannan Karon Sunzo Ne Dauke Da Wani Qasaitaccen Shirinsu Mai Suna “Amina”
Shirin Mai Suna “Amina” Shirine Mai Qunshe Da Wani Tarihin Wata Jaruma Da akayi A Masarautar Zazzau Waton Jaruma Amina Wacce Akafi sani Da Queen Amina
Wanan Shirin Sunce Zasu Sake Shine a Hudu Ga Watan Nuwamba Waton On 04/11/21 Akan Manhajarsu Ta Netflix kamar yadda northgist na tattaro labarin.
Ga talla bidiyo nan kasa.


