Labarai
Shi Yayi Wuff ko Ita Tayi Wuff :kalli Hotunan Jarumi kuma mawaƙi Haruna Chizo tare da matar sa Bajamushiya a ƙasar Jamus
Advertisment
Haruna wanda anka fi sani da chizo germany a kafafafen sada zumunta ya wallafa hotunan tare da iyalinsa.
Wanda Yanzu haka yake zaune a kasar germany, shin ita tayi wuff da shi ko ita tayi wuff da shi.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com