Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – Sa’adatu
Ali jita shine mawaki na farko kam a masana’antar kannywood da yake daukar sunayen mata yana wakewa inda yanzu sunan sa’adatu yabiyo kan layi.
Majiyarmu hausaloaded ta samu kwanakin baya ya sanya a shafinsa na sada zumunta Instagram yana cewa yanzu wane sunane zai yiwa waka inda munka hango Jaruma kuma uwa saratu daso na cewa sa’adatu.
To yau kuma ya cikawa uwa kuma jaruma saratu gidado alkawali da duk wata mace mai sunan sa’adatu a duniya.
Wakar sa’adatu itama ta samu kalamai da azanci wajen wake duk mai wannan suna sai kuyi amfani da download mp3 da ke kasa wajen saukar da wakar.