Hausa Musics
MUSIC : Farfesan waka – Sarkin Keffi Garkuwan Al’umma
Suleiman farfesan waka tare da murja baba wanda yayiwa farfesan waka sarkin keffi garkuwan al’umma .
Wanda ita wakar yayiwa sarki ne da jinjina bisa irin yadda yake mulka al’ummarsa wanda kuma tabbas duk wanda yake wannan yankin yasan cewa duk abunda ya fadi gaskiya.
Amma zaku tabbata idan kunka saukar da wakar ga ta nan kasa da alamar download mp3.