Hausa Musics
MUSIC : Sani Liya Liya – Maganin Kara kuzari
Wanda wakokinsa sun samu shahararun jarumai yamu baba da zainab sambisa a yau kuma munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna Maganin Kara Kuzari.
Wanda zakuji irin wani magani ne yake magana a cikin wannan wakar tasa.