Hausa Musics

[MUSIC] Ahmad Shanawa – Murya ta

Ahmad Shanawa ya fitar da sabuwa wakar mai suna “Murya ta”.

Ahmad Shanawa yayi wakar besty wanda a kwanan baya an yi cece kuce sosai akan wannan kalma Murya ta a yanar gizo.

Murya ta waka ce da Ahamd shanawa yake ji da ita saboda irin kalamai da yayi sosai a cikinta wanda tabbas ya farantawa masoyansa.

Domin saukar da wannan waka zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukarsu wa.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button