Hausa Musics
MUSIC : Sabuwa Waka Aminu Ala _ Cigari Magajin Dabo (Sabon Sarkin Kano)
Advertisment
Wannan itace sabuwa wakar aminu alan waka mai suna “Cigari Magin Dabo ” wanda ya rerawa wa sabon sarkin kano.
Wato aminu ado Bayero wanda idan baku manta ba aminu ala masoyin wannan sarki ne.
Download, enjoy and share.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com