Hausa Musics
[VIDEO + AUDIO] Sarkin Waka – DG NITD
Sarkin waka nazir m ahmad yayiwa daraktan kulla da harkokin sadarwa a nigeria Dr Kashifu Inuwa Abdullahi.
Sarkin waka yayiwa inuwa waka ce akan jajircewa a bisa wannan kujera da ya gada daga shehin malami ash sheikh Dr Ali isah pantami.